A garin bakin tone-tonen sa zakara ya tono wukar yankansa, domin kuwa dan Nijar ya zabo yan majalisar dokoki daidai da shi !!!

A daidai lokacin da al’ummar Nijar ke fama da kangin talauci, fatara, kai har ma da karamcin abinci sai gashi kwatsam sabuwar majalisar dakoki kasar ta amince da wadansu sababbin…

Continue ReadingA garin bakin tone-tonen sa zakara ya tono wukar yankansa, domin kuwa dan Nijar ya zabo yan majalisar dokoki daidai da shi !!!