A garin bakin tone-tonen sa zakara ya tono wukar yankansa, domin kuwa dan Nijar ya zabo yan majalisar dokoki daidai da shi !!!
A daidai lokacin da al’ummar Nijar ke fama da kangin talauci, fatara, kai har ma da karamcin abinci sai gashi kwatsam sabuwar majalisar dakoki kasar ta amince da wadansu sababbin…