{"id":155,"date":"2005-12-23T14:50:00","date_gmt":"2005-12-23T13:50:00","guid":{"rendered":"https:\/\/aecniger.org\/?p=155"},"modified":"2026-07-31T14:51:58","modified_gmt":"2026-07-31T12:51:58","slug":"a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/2005\/12\/23\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\/","title":{"rendered":"A garin bakin tone-tonen sa zakara ya tono wukar yankansa, domin kuwa dan Nijar ya zabo yan majalisar dokoki daidai da shi !!!"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A daidai lokacin da al\u2019ummar Nijar ke fama da kangin talauci, fatara, kai har ma da karamcin abinci sai gashi kwatsam sabuwar majalisar dakoki kasar ta amince da wadansu sababbin hanyoyin karbar haraji ga talakawa kota halin kaka wanda gwamnati ta gabatar mata.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Aranar hudu ga watan nan na janairu ne majalisar dokokin ta amince da dokar sake daidaita kasafin kudin kasar na shekara ta 2005, kasafin kudin da ya kai a halin yanzu SEFA milyon dubu dari hudu da hamsin da milyon dari biyu da arba\u2019in da biyar da dubu dari takwas da talatin da hudu da kuma dala biyu (450.245.834.010).<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Wannan kuwa sama da kasafin kudin da tsohuwar majalisar da ta gabata ta amince da shi, wanda shi kuma adadinsa yakai kudi wuri na gugar wuri har SEFA milyon dubu dari hudu da daya da milyon dari takwas da goma sha tara da dubu dari uku da saba\u2019in da uku (401.819.373.000).<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Shi dai wannan kasafi na farko wanda gwamnati ce ta tsarashi kuma ta aikawa majalisar domin samun amincewarta,yan majalisa na bangaren masu rinjaye ne kawai suka amince da shi, inda su kuma yan adawa na wacan lokaci su 24 daga cikin yan majalisa 83 da ake dasu suka yi watsi da shi, kana suka kafa hujjar cewa kasafin kudin yana kumshe da son rai, da kurakurai, tunda gwamnatin ta kasa fitowa fili ta bayyanawa yan kasa inda zata samo wadannan kudaden da kuma yadda zata kashe su.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Duk wani kokarin da yan adawar suka yi domin shawo kan takwarorinsu na bangaren masu rinjaye domin yin watsi da kasafin kudin ko kuma yi masa kwaskwarima mai ma\u2019ana kafin su amince da shi abin ya faskara.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A karkashin dokokin kasar Nijar, gwamnati tana da damar sake aikawa da wannan kasafin kudi ga yan majalisar domin sake yin bitarsa, wata kila wannan yana daya daga cikin dalilan da suka sa gwamnati ta sake aikawa sabuwar majalisar wannan kasafin kudi domin kara yawansa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Kamar dai tsohuwar majalisar, kusan ana iya cewa wannan din ma mai wakilai 113 haka take neman kasancewa.A lokacin da gwamnati ta aika mata da wannan doka mai kumshe da sabon kasafin kudin tare da bayanai kan inda zata fitar da kudin da kuma inda za ta yi amfani da su idan har yan majalisar sun amince,sai gashi kwatsam al\u2019umar Nijar sun wayi safiya da sabon kasafin kudi wanda yawansa ya dara na farko da kusan SEFA milyon dubu arba\u2019in da takwas.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><strong>To ko a ina Gwamnati zata samo wadannan kudade ?<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">wannan itace kalmar tambayar da ya kamata a ce yan Nijar kai har da wadanda ba yan Nijar ba su azawa kansu, domin kuwa halin tattalin arzikin kasar da kuma yadda talakawa ke kukan fatara tare da sanin irin tallafinda kasar Nijar zata iya samu daga waje domin cike gibin kasafin kudin na wannan shekara, ba zai iya bata damar hada wadannan kudade ba.Hanya daya mafi sauki a nan itace,gwamnatin ta tunkari talakawanta da wannan zance ta hanyar labtawa wadansu kayayyakin masarufi da makamantansu haraji domin tattara wadannan kudade da gwamnati tace tana bukata domin tafiyar da al\u2019amuran kasa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Karkasin wannan sabuwar dokar kasafin kudin dai,kayayyakin abinci da biyan haraji bai shafesu ba sam-sam-sam a can baya irinsu Alkama,Garin Flawa,Sukari,Madara,Makamashin Lanarki da Ruwan sha,tun daga ranar daya ga watan nan na Janairu za\u2019a rika biya masu haraji na kimanin kashi 19 cikin 100 na yawan kudin da ake sayar da su,wanda ake kira da sunan TVA a turance. Ta hanyar karbar haraji ga wadannan kayayyaki,gwamnati tana fatan samuun kudi akalla SEFA milyon dubu 23 a kowace shekara.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><strong>Wata kalmar tambaya anan itace, ko mi gwamnati zata yi da wadannan makudan kudade ?<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ministan kudi da tattalin arziki na kasa Ali Mahaman Lamin Zen wanda ya bayyana a gaban yan majalisar,cewa yayi a game da fadi tashin da gwamnati keyi na yaki da talauci a kasa, wannan itace mihimmiyar hanya ta tayarda komadar tattalin arzikin kasar nan,kana ya cigaba da cewa wannan kasafin kudi da ya dora haraji akan wadannan kayayyaki ba zai kawo wani cikas ba ga rayuwar al\u2019umar Nijar.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Har ila yau akwai wadansu hanyoyin da ake tsammanin cewa gwamnati zata saka wasu daga cikin kudaden,wato kara yawan kasafin kudin skekara skekara da ake warewa kotun hukunta manyan jami\u2019an gwamnati da suka hada har da shugaban kasa idan ta kama, kotun da tun lokacin da aka kafa ta yau shekaru biyar kenan bata taba gurfanar da wani a gabanta ba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Awaje daya kuma akwai wata hukuma da ake kokarin kafawa, wacce zata rika shirya tattaunawa ko kuma sasanta gwamnati da ma\u2019aikata da dai sauransu a duk lokacin da wani rikici ko kuma takaddama ke neman kunno kai mai suna (Mediature) a turance. Ita dai wannan hukuma tun ba aje ko\u2019ina ba ana kwatanta da cewa bata da wani amfani ga kasa domin kuwa aikin da ake zaton zata yi tuni akwai wata hukuma makamanciyrta dake yinsa, wato hukumar kare hakkin dan adam ta kasa(CNDHLF).<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Shima dai kara yawan yan majalisar dokoki da aka yi daga 83 zuwa 113 zai sa ala dole a karawa majalisar yawan kudaden tafiyarda ayukanta na kowace shekara, daga SEFA milyon dubu biyar zuwa sama.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Kasancewar kasar Nijar daya daga cikin mambobin kungiyar kudi da tattalin arzikin kasashen afrika ta yamma(UEMOA) na daya daga cikin dalilan da ake zaton yasa gwamnati ta dauki matakin kara kudin harajin, bisa la\u2019akari da wadansu sharudda na farfado da tattalin arziki da kungiyar ta gindayawa kasashen mambobinta guda takwas.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Kawo yanzu dai kungiyoyi da dama a kasar Nijar na cigaba da yin kira ga shugaban kasa Tanja Mamadu da cewa dan Allah dan Annabi kar ya kuskura ya saka hannu a kan wannan kasafin kudi da zai kai al\u2019umar Nijar a cikin halin ni iyasu.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><strong>Abdulkarim Ibrahim<\/strong><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>A daidai lokacin da al\u2019ummar Nijar ke fama da kangin talauci, fatara, kai har ma da karamcin abinci sai gashi kwatsam sabuwar majalisar dakoki kasar ta amince da wadansu sababbin hanyoyin karbar haraji ga talakawa kota halin kaka wanda gwamnati ta gabatar mata. Aranar hudu ga watan nan na janairu ne majalisar dokokin ta amince [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":0,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"ocean_front_end_style_editor":"no","ocean_post_layout":"","ocean_both_sidebars_style":"","ocean_both_sidebars_content_width":0,"ocean_both_sidebars_sidebars_width":0,"ocean_sidebar":"","ocean_second_sidebar":"","ocean_disable_margins":"enable","ocean_add_body_class":"","ocean_shortcode_before_top_bar":"","ocean_shortcode_after_top_bar":"","ocean_shortcode_before_header":"","ocean_shortcode_after_header":"","ocean_has_shortcode":"","ocean_shortcode_after_title":"","ocean_shortcode_before_footer_widgets":"","ocean_shortcode_after_footer_widgets":"","ocean_shortcode_before_footer_bottom":"","ocean_shortcode_after_footer_bottom":"","ocean_display_top_bar":"default","ocean_display_header":"default","ocean_header_style":"","ocean_center_header_left_menu":"","ocean_custom_header_template":"","ocean_custom_logo":0,"ocean_custom_retina_logo":0,"ocean_custom_logo_max_width":0,"ocean_custom_logo_tablet_max_width":0,"ocean_custom_logo_mobile_max_width":0,"ocean_custom_logo_max_height":0,"ocean_custom_logo_tablet_max_height":0,"ocean_custom_logo_mobile_max_height":0,"ocean_header_custom_menu":"","ocean_menu_typo_font_family":"","ocean_menu_typo_font_subset":"","ocean_menu_typo_font_size":0,"ocean_menu_typo_font_size_tablet":0,"ocean_menu_typo_font_size_mobile":0,"ocean_menu_typo_font_size_unit":"px","ocean_menu_typo_font_weight":"","ocean_menu_typo_font_weight_tablet":"","ocean_menu_typo_font_weight_mobile":"","ocean_menu_typo_transform":"","ocean_menu_typo_transform_tablet":"","ocean_menu_typo_transform_mobile":"","ocean_menu_typo_line_height":0,"ocean_menu_typo_line_height_tablet":0,"ocean_menu_typo_line_height_mobile":0,"ocean_menu_typo_line_height_unit":"","ocean_menu_typo_spacing":0,"ocean_menu_typo_spacing_tablet":0,"ocean_menu_typo_spacing_mobile":0,"ocean_menu_typo_spacing_unit":"","ocean_menu_link_color":"","ocean_menu_link_color_hover":"","ocean_menu_link_color_active":"","ocean_menu_link_background":"","ocean_menu_link_hover_background":"","ocean_menu_link_active_background":"","ocean_menu_social_links_bg":"","ocean_menu_social_hover_links_bg":"","ocean_menu_social_links_color":"","ocean_menu_social_hover_links_color":"","ocean_disable_title":"default","ocean_disable_heading":"default","ocean_post_title":"","ocean_post_subheading":"","ocean_post_title_style":"","ocean_post_title_background_color":"","ocean_post_title_background":0,"ocean_post_title_bg_image_position":"","ocean_post_title_bg_image_attachment":"","ocean_post_title_bg_image_repeat":"","ocean_post_title_bg_image_size":"","ocean_post_title_height":0,"ocean_post_title_bg_overlay":0.5,"ocean_post_title_bg_overlay_color":"","ocean_disable_breadcrumbs":"default","ocean_breadcrumbs_color":"","ocean_breadcrumbs_separator_color":"","ocean_breadcrumbs_links_color":"","ocean_breadcrumbs_links_hover_color":"","ocean_display_footer_widgets":"default","ocean_display_footer_bottom":"default","ocean_custom_footer_template":"","ocean_post_oembed":"","ocean_post_self_hosted_media":"","ocean_post_video_embed":"","ocean_link_format":"","ocean_link_format_target":"self","ocean_quote_format":"","ocean_quote_format_link":"post","ocean_gallery_link_images":"on","ocean_gallery_id":[],"footnotes":""},"categories":[18,19],"tags":[],"class_list":["post-155","post","type-post","status-publish","format-standard","hentry","category-hausa","category-labarai","entry"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v28.4 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>A garin bakin tone-tonen sa zakara ya tono wukar yankansa, domin kuwa dan Nijar ya zabo yan majalisar dokoki daidai da shi !!! - Alternative Espaces Citoyens<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/2005\/12\/23\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"A garin bakin tone-tonen sa zakara ya tono wukar yankansa, domin kuwa dan Nijar ya zabo yan majalisar dokoki daidai da shi !!! - Alternative Espaces Citoyens\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"A daidai lokacin da al\u2019ummar Nijar ke fama da kangin talauci, fatara, kai har ma da karamcin abinci sai gashi kwatsam sabuwar majalisar dakoki kasar ta amince da wadansu sababbin hanyoyin karbar haraji ga talakawa kota halin kaka wanda gwamnati ta gabatar mata. Aranar hudu ga watan nan na janairu ne majalisar dokokin ta amince [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/2005\/12\/23\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Alternative Espaces Citoyens\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2005-12-23T13:50:00+00:00\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2026-07-31T12:51:58+00:00\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"admin\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"admin\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"5 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/index.php\\\/2005\\\/12\\\/23\\\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/index.php\\\/2005\\\/12\\\/23\\\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"admin\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/94318d9de7509d5cd03f9b08d13257cb\"},\"headline\":\"A garin bakin tone-tonen sa zakara ya tono wukar yankansa, domin kuwa dan Nijar ya zabo yan majalisar dokoki daidai da shi !!!\",\"datePublished\":\"2005-12-23T13:50:00+00:00\",\"dateModified\":\"2026-07-31T12:51:58+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/index.php\\\/2005\\\/12\\\/23\\\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\\\/\"},\"wordCount\":993,\"articleSection\":[\"Hausa\",\"Labarai\"],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/index.php\\\/2005\\\/12\\\/23\\\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/index.php\\\/2005\\\/12\\\/23\\\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\\\/\",\"name\":\"A garin bakin tone-tonen sa zakara ya tono wukar yankansa, domin kuwa dan Nijar ya zabo yan majalisar dokoki daidai da shi !!! - Alternative Espaces Citoyens\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/#website\"},\"datePublished\":\"2005-12-23T13:50:00+00:00\",\"dateModified\":\"2026-07-31T12:51:58+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/94318d9de7509d5cd03f9b08d13257cb\"},\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/index.php\\\/2005\\\/12\\\/23\\\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/index.php\\\/2005\\\/12\\\/23\\\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\\\/\"]}]},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/index.php\\\/2005\\\/12\\\/23\\\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"A garin bakin tone-tonen sa zakara ya tono wukar yankansa, domin kuwa dan Nijar ya zabo yan majalisar dokoki daidai da shi !!!\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/\",\"name\":\"Alternative Espaces Citoyens\",\"description\":\"Ouvrir les portes de l&#039;avenir\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/94318d9de7509d5cd03f9b08d13257cb\",\"name\":\"admin\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/e1813f6959a1a170b1a949741614e491b1076792406d8e256e020f1ca69d550b?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/e1813f6959a1a170b1a949741614e491b1076792406d8e256e020f1ca69d550b?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/e1813f6959a1a170b1a949741614e491b1076792406d8e256e020f1ca69d550b?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"admin\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/aecniger.org\"],\"url\":\"https:\\\/\\\/aecniger.org\\\/index.php\\\/author\\\/admin\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"A garin bakin tone-tonen sa zakara ya tono wukar yankansa, domin kuwa dan Nijar ya zabo yan majalisar dokoki daidai da shi !!! - Alternative Espaces Citoyens","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/2005\/12\/23\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"A garin bakin tone-tonen sa zakara ya tono wukar yankansa, domin kuwa dan Nijar ya zabo yan majalisar dokoki daidai da shi !!! - Alternative Espaces Citoyens","og_description":"A daidai lokacin da al\u2019ummar Nijar ke fama da kangin talauci, fatara, kai har ma da karamcin abinci sai gashi kwatsam sabuwar majalisar dakoki kasar ta amince da wadansu sababbin hanyoyin karbar haraji ga talakawa kota halin kaka wanda gwamnati ta gabatar mata. Aranar hudu ga watan nan na janairu ne majalisar dokokin ta amince [&hellip;]","og_url":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/2005\/12\/23\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\/","og_site_name":"Alternative Espaces Citoyens","article_published_time":"2005-12-23T13:50:00+00:00","article_modified_time":"2026-07-31T12:51:58+00:00","author":"admin","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"admin","Est. reading time":"5 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/2005\/12\/23\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/2005\/12\/23\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\/"},"author":{"name":"admin","@id":"https:\/\/aecniger.org\/#\/schema\/person\/94318d9de7509d5cd03f9b08d13257cb"},"headline":"A garin bakin tone-tonen sa zakara ya tono wukar yankansa, domin kuwa dan Nijar ya zabo yan majalisar dokoki daidai da shi !!!","datePublished":"2005-12-23T13:50:00+00:00","dateModified":"2026-07-31T12:51:58+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/2005\/12\/23\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\/"},"wordCount":993,"articleSection":["Hausa","Labarai"],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/2005\/12\/23\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\/","url":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/2005\/12\/23\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\/","name":"A garin bakin tone-tonen sa zakara ya tono wukar yankansa, domin kuwa dan Nijar ya zabo yan majalisar dokoki daidai da shi !!! - Alternative Espaces Citoyens","isPartOf":{"@id":"https:\/\/aecniger.org\/#website"},"datePublished":"2005-12-23T13:50:00+00:00","dateModified":"2026-07-31T12:51:58+00:00","author":{"@id":"https:\/\/aecniger.org\/#\/schema\/person\/94318d9de7509d5cd03f9b08d13257cb"},"breadcrumb":{"@id":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/2005\/12\/23\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/aecniger.org\/index.php\/2005\/12\/23\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\/"]}]},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/2005\/12\/23\/a-garin-bakin-tone-tonen-sa-zakara-ya-tono-wukar-yankansa-domin-kuwa-dan-nijar-ya-zabo-yan-majalisar-dokoki-daidai-da-shi\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/aecniger.org\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"A garin bakin tone-tonen sa zakara ya tono wukar yankansa, domin kuwa dan Nijar ya zabo yan majalisar dokoki daidai da shi !!!"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/aecniger.org\/#website","url":"https:\/\/aecniger.org\/","name":"Alternative Espaces Citoyens","description":"Ouvrir les portes de l&#039;avenir","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/aecniger.org\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/aecniger.org\/#\/schema\/person\/94318d9de7509d5cd03f9b08d13257cb","name":"admin","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e1813f6959a1a170b1a949741614e491b1076792406d8e256e020f1ca69d550b?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e1813f6959a1a170b1a949741614e491b1076792406d8e256e020f1ca69d550b?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e1813f6959a1a170b1a949741614e491b1076792406d8e256e020f1ca69d550b?s=96&d=mm&r=g","caption":"admin"},"sameAs":["https:\/\/aecniger.org"],"url":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/author\/admin\/"}]}},"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/155","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=155"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/155\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":156,"href":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/155\/revisions\/156"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=155"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=155"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/aecniger.org\/index.php\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=155"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}